Indian Hausa Fassarar Sultan

   INDIAN HAUSA FASSARAR (Sultan)

Duk Mai Bukatar Shiga Tsarin V.I.P India Hausa Akyauta yashiga Nan 👉V.I.P Group


Kaɗan Gada Cikin Wani Labari
  Hasna ce zaune a gaban madubi tana ta kwalliya, ta saqa wannan ta kwance wancan daga karshe ta mike ta nufi droWar kaya ta fara zaBan wanda zai dace da jikinta; Nan‘ma ta zaBi kaya sun fi kala goma tana watsawa kan gadon don duk ba su yi mata ba. Husna ce ta shigo dakin a fusace tana f‘adin, 
   “Malama wai kina nufin har yanzu baki kammala shiryawa ‘ ba? Allah na gaji da halinki Hasna, kullum sai kin‘ sanya mu latti”. Hasna ta yi murmushi tana fadin “Sorry sister, wallahi na rasa kayan da ya; dacc na saka ne, don Allah taya ni zaba mana’“Wallahi ba zan Bata lokacina gurin zaBo miki kaya kice basu yi ba, idan zaki sanya mu.’ wuce to. idan'ba haka ba zan tafi—kawai dire'ba Ya kai ni ma hadu a-can Ta juya a fusacc ta yi waje. Hasna tayi Saurin jawota tana fadin“Tuba nake sister. bani minti biyu. Wallahi daga wannan na gama ke nan“. Husna ta galla mata harara kamar ba zata tsaya din ba; ta Kara l'angwaBe kai tana: fadin. “Please jinina“. ‘ Husna ta yi murmushi.
     “Haka ki ka iya kullum sai‘ ki yi sauri kin sanya muna qara bata lokaci Da sauri Hasna ta koma ta yi‘ danjim za ta ci gaba' da zaBar kayan,sai ‘ta tuna. yar uwarta na jiranta, don haka ta dauki wata Super da aka yi mata dinkin rapar!! siket din ya dinku, domin 8 pieces ne, haka ma rigar take ta sanya a jikinta, ta gyara daurin dankwalin H‘usna tana kallonta tana mur’mushi harta kammala Ta isa kusa DA ita 'tana fadin.‘ “Sister ya ya kika ganni Husna tana kallonta tace kwarai‘ da gaske, kowa zai yi‘ zaton ba 'Hasnar 
    Husna bace wata aka sauya Dadi 'ya cikata tana‘ fadin Good. na gode sister" _-:.;_:ii Ta rungume ta tana murna mu wuce dai timc ya tafi Husna ta Kara tunatar da ita . suka ficce . da sauri bayan Hasna ta sanya lakalmi mai uban tsini da jaka. ‘yar ficika a hannunta. .A falo suka tarar da Hajiyarsu ‘Hajiya Aisha” tana karyawa bisa wawakeken tcbir din cin abinci. Ta kalle su cikin tsananin so da kauna da soyayya irinta uwa tace.
    "Sai yanxu aka fito ke kuma Hasna zan sanya Dadinku ya raba muku mota don banajin dadin yaddah kike sanya yar uwarki kullum latti Hasna ta langwaBe tana fadin.» “Kada ki yi haka babu kyau a raba hanta da jini fa KO? Ta kulli Husna tana dariya’; "Kin ga wuce mujc idan muka daWO kwa Ci gaba da diramar”taku Ta kalli mahaifiyar tasu "Mumy sai mundawo to Allah ya tsare ta basu amsa yau hasna ce DA tuqi Amman SBD karta bata kwalliyarta ta rinqa roqon husna a kan tai driven din don kada ta bata kwall‘iyar. har suka isa gindin motar tana‘ rokonta kafin 
  'ta amince Bayan sun shiga motar Husna' ta ‘harbata kan titi ta kalli "yar uwarta tana fadi'n. ~ Sister na nafa karanceki wallahi na San me kika yi'na kwalliyar nan” Hasna ta Bata rai tana fadin.  Ai da ma a 'karatunki har‘da sharri sai ki yi fashin baqin sharrin naki”. _ Husna ta fashe da dariya tana fadin. “Au! Kice duk karatun sharri muke yi kenan
     
A’a. ni ban dani, a Bangaren sharri Hasna ta fadi tana gyara janbakin dake kan labbanta Husna ta kuma yin taqaitaccen murmushi tace "Dadin abin ta‘re muke daukar darasin duk.abin ‘da muke kayo tare muké: yi... ke namafa gano ki kina sako wannan zancen ne don ki-sanya na manta da Waccan maganar ina kanbakana na gama gano ki". Ta turo baki gaba tana Kara gyara decoration din DA taima fuskar tata A haka suka isa harr cikin makarantarsu B.U.K. suka faka motarsu baqa wuluk qirar PRADA da sauri. domin saura-minti daya kacal.
   
 Dr. Abduljabbar ya shiga, sun san halinsa mugun taurin Kaine dashi bai Kara k0 minti guda daga kan lokacinsa Husna tana mita gun “Ai duk ke kika ja mana malama. mutum ya tashi da wuri ya shirya, amma saikin ja masa latti Ita dai Hasna "Sorry sister Kawai ta ke fadi Suka isa fac'ulty din nasu na mass communication. daidai lokacin da agogo ya nuna qarfe takwas daidai. Can nesa suka hango Dr. Abduljabbar ya’ ‘ nufi thrcatre dinsu cikin hanzari da saurinsa. Husna ce ta.. fara hango shi cikin damuwa‘ ta dafe kai tana‘ fadin "Ga Dr. Abduljabbar can zai ‘shiga. mun ' shiga uku sister...

Post a Comment

Previous Post Next Post