Manya Indian 2022 Sultan

   MANYA  (Sultan)
Karku manta Zaku iya Kallo Dakuma Saukewa Acikin wayanku dakuma Komfuta Cikin Sauki 👉Sabuwar Fassarar Sultan Fassarar Kamar Yadda Akasaba AYau Muna dauke muku da Kayataccen Sabuwar Fassara Daga Kanfanin Sultan film factory, Jama'a Barkanmu da Shagalin Karamar Sallah, Ubangiji Allah Yamaimaita ma, Mu dage da Yawaita Aikin Alhairi da Neman Lada Akodayaushe.


Shahararren Labarin Hausa 

"Talk to me" ya daka mata tsawa kuka ta fara a hnkli kanta na kallon kasa.ta share minti 5bata CE komai ba, a hnkli ya taka yaxo kusa da ita suna fuskantar juna har ynxu kuka take.hayaniya Suka ji daga waje da karfi aka banko kofa, yan jarida ne suna fada da bodyguards a yayinda yan jarida suke kokarin ganin mr President bodyguards kuwa suna hanasu shiga.
   

 Cak Suka tsaya ganin mr President da shuairat ckn yanayin da suke , bodyguards din kowa ya sunkuyar da kai yan jarida kuwa Suka fara daukan hotuna.ya fito da handkerchief a aljihunsa ya share mata hawaye ba tare da ya furta komai ba sannan ya tashi ya koma kujerarsa ya xauna.
Yaya bash yaje ya umarci shuairat ta tashi ya mayar da ita gida suna tafiya yan jarida sunyi shaa akanta suna tambayar ta me zata fada game da alamarin ko uffan bata CE musu ba dakyar bash ya bude mata hanya Suka fita Suka wuce mota ya ja Suka dau hanyar gida.


  Mr President kuwa yana xaune yan jarida Suka sa shi a gaba suna jera masa tambayoyi ko daya bai amsa musu bah, securities Suka zo aka kori yan jaridan dakyar Suka tafi kowa na fadin albarkacin bakinsa.


   A mota ma bata daina kukan ba, bash ya juya yana kallonta yace " sisy me ya saki kuka? Wani Abu ya gaya miki? Kai ta gyada masa alamar a'ah.

Toh meyasa kike kuka? Ba komi"


"Gashi kina kuka still kina cemin ba komai"

" yaya nace maka ba komi koh, Ok fine! Amma kinsan kin jawo wa kanki magana koh? How? ta tambaya tana kallonsa


"Yes of course, kinsan halinku na reporters dole zasu zargi wani abu musamman idan kikayi laakari da yanayin da aka tarar daku a ciki n kuma yana share
miki hawaye a gaban idon jamaa."

Shiru suka yi kowannensu da tunanin da yake yi.tabbas itama tayi mamakin ganin mr President yana share mata hawaye, kodai ya tuna da matarsa ne? 


Duk kofofin yada labarai sun hallara a gidan shugabankasa don jin Karin bayani game da labarin hotunan da aka kai musu na mr President tare da matashiyar budurwa kyakkyawa wacce basu San komi game da ita ba.mr president yana xaune a ofishinsa shi da bash ya rike kansa yana tunanin amsar da ze basu game da wannan alamarin, bash ne ya katse masa tunani da cewa mr President me zaa gaya musu? Mutanen nan fa sun hanamu sakewa wai dole se sun gana da kai"

Shiru mr President yayi ya rasa me zai gaya masa can ya nitsa yace I really don't know basheer "
" ok sir! Zanje in musu magana ina zuwa"


Ya fito ya tarar da yan jarida daban daban yace musu kuyi hakuri mr President yana da aiyuka dayawa a gabansa Ku dawo gobe"
Nan ya juya ya tafi ya barsu suna ta guna gunai ya koma ofishin mr President.


Yana nan xaune inda ya barshi kansa na kallon kasa yayi nisa ckn tunani, wayarsa ya hau ruri bash ya daga yace
" mr President senator Sadik ne akan waya"


Ya karbi wayan ya amsa daga dayan bangare senator yace
" mr President meyake faruwa ina jin wasu irin labarun da ban gane Kansu ba"


Ya sunkuyar da kai tare da kulle idonsa yana jin wani iri ya rasa amsar da zai bayar kawai ya kashe wayar.bash ya juya yana kallonsa ya rasa me yake damun mr President ne?

Post a Comment

Previous Post Next Post