Rintsi Indian 2022

   RINTSI FASSARAR INDIYAN HAUSA  (Sultan)


Kuyi kokarin Cashe wannan Labarin
Washegari 'karfe 7:30 Yusif ya shirya tafiya abuja,rungume su Hanif ya ringa yi one by one yana tambayarsu in zai dawo mai zai taho musu dashi, fad'a masa suka yi kamar yanda suka saba, Manal ita dai tana tsaye tana kallonsu ji take kamar kar ya tafi,Hanun Taufiqa ya rik'e suka yi waje Su Hanif suka bishi abaya dan shi zai sauke su a makaranta kafin ya wuce,juyowa yayi yana kallon Manal da ta hard'e hannayenta a k'irjinta bayan su Hanif sun gama shiga motar, 

"Mom Haneef ni zan wuce pls ki kularmin da kanki da yarana" Hawayen da ya zubo mata ta goge tace " insha Allahu Allah ya kiyaye hanya ya sauke ka lafiya" 

Ameen yace yana rungumeta, Manal zame jikinta tayi daga nasa ta ja da baya tana d'aga musu hannu,ahaka Yusuf yaja motar suka bar harabar gidan,Manal ta koma ciki,kasancewar ta saba da safe take aikinta bata tsaya jira sai 'yar aikinta ta zo Dan 'yar aikinta ba kwana take ba zuwa take tayi aikinta ta koma gida,tana cikin aikin Hindatu 'yar aikinta tazo,bar mata aikin tayi ta nufi d'akinta ta kwanta dan barci ne a idonta jiya bata samu barci ba.

  'Karfe goma da rabi ta tashi daga barci,mik'a tayi da sallati,ta tashi nufi band'akinta wankan tayi ta shirya cikin doguwar Riga ta fito Palo,wajen dining tayi,ta had'a breakfast taci,bayan ta gama ta koma Palo ta zauna,wayarta ta d'auko tayi dailing number Yusif,ganin bai d'aga ba yasa tasan driving yake in ya k'arasa zai kirata,data ta kuna ta hau watsapp,take wanan videon ya fado mata taji wani iri,messages na gama shigowa group d'in *Manyan Mata Hark'a 1* ta shiga amadadin grp familynsu da ta saba shiga indai ta hau watsapp, messages almost 400 tagani ahankali taringa bin messages d'in tana karantawa gabad'aya hirar batsa ce babu ta arziki,sai video da wanan Hajja Kaltumen tayi ta turowa a matsayin breakfast.
     
      Downloading videos d'in ta ringa yi ta cigaba da karanta messages d'in su,hirar Hajja Kaltume ne yaja hankalinta da take cewa 'yan group d'in ai wanan grp d'in bakomai ake ba akan d'aya grp d'in nata dan wanan grp d'in ba awani hark'a sosai,waccan shine kat,tuni 'yan group suka fara rokonta tayi adding d'insu a waccan,Hajja Kaltume tace musu har yanzu ita bata ga wacce ta k'ware ta zama qualified da za ayi adding d'inta a waccan ba,Manal haka kawai taji tana San ta shiga wancan grp d'in da Hajja Kaltumen ke magana,yanzu duk iskancin da ake tsulawa anan Ashe akwai grp d'in da yafi shi,magana tayi wa Hajja kaltume ta private tayi mata sallama,

       Sai da ta samu minti goma da mata magana kafin Hajja kaltumen tayi mata reply gaisawa suka yi,Manal tace mata ita member d'in group d'inta ce,dan Allah tana so tayi adding d'inta awaccan group d'in da take magana yanzu,Hajje Kaltume reply tayi mata da ta bari sai ta ga yanayin k'warewar ta a group d'in *Manyan mata hark'a 1* kafin ta sata awaccan,Manal da shaidan ya Riga ya fara nassara akanta magiya ta fara yiwa Hajja kaltumen akan ta sata awaccan grp d'in dan burinta kawai taganta a grp d'in taga suma mai suke yi a grp d'in,Hajja Kaltumen da dama burinta a rayuwa ta samu partner in crime,ce mata tayi to shikenan, cikin minti Uku taga ansa *you are added to MANYAN MATA HARK'A ZALLA*, subhanallahi,fad'ar batsa da Lalatar da ake a group din bazai fad'u ba dai dai da Manal sai da ta girgiza dan saura kiris tayi existing d'in grp din,amma da yake shaidan ya Riga ya ci galaba akanta kasa barin grp d'in tayi,ta ringa karanta batsar da suke tayi,abun mamaki Hoton Gaban namiji ne a group icon d'in,Manal viewing grp d'in tayi tafara bin sunayen 'yan grp d'in,daga hajiya wacce sai maman wacce,

   Ak'arshe hoton admin ta bud'e wato Hajja Kaltume,mata ce sosai dan zatayi shekara Arbain,Manal jikinta ne yayi sanyi,data ga gabad'aya participants d'in grp din matan aure ne, group d'in ta koma ta cigaba da karanta chatting d'insu,Wanda hirar gabad'aya ta batsa ce da yanda Baby boy d'insu ya sumar dasu,Manal hirarsu ba k'aramin d'aga mata hankali yayi ba,jin suna ta ambaton baby boy d'insu ya musu kaza ya musu kaza yasa tayi tunanin ko mazajensu suke cewa baby boy amma dan ta gaskata hakan, Hajiya Kaltume tayi wa magana ta private tace.

Post a Comment

Previous Post Next Post