Hauren Mayu Fassarar Sultan Indiyan Hausa 2022

   HAUREN MAYU 1&2 (Sultan)

Kayataccen Labari

 kayi hakuri DanAllah .... am so so sorry for being so rude ,kindly find a place in your heart to forgive me " tafada tareda hada hannayenta waje daya alaman neman yafiya.

"Babu damuwa wlhy " yafada yana Mata murmushinsa Mai kyau ,itama murmushin tamayar Mai tareda rolling din anime eyes nata wanda suka sha kohl , gani yayi Kaman baitaba ganin eyes dinda sukakai nata kyau bah.

Anan Kuma talura da dimples dinshi Wanda suka lotsa sosai daman Kuma NAFHI neh kawai Mai dimples itakuma batada kuma tana mugun son dimples.

"May I touch your dimples pls?"ta tambaye shi hade da marairaice fuska ,gyada kanshi yayi alaman eh .... ai kuwa bata yi kasa a guiwa bah tasa yatsanta daya aciki tareda yin dariyan jin Dadi . NAFHI kuwa da ta tsaresu da idanu itama ta tayata dariyan .... " her touch was something else " yafada azuciyarshi sbd atake awajen yafara jin mood dinshi na neman chanzawa , saukar da idanunshi zuwa kirjin tah yaga breast dinta ko tasowa basuyi bah.

Itakuma tashagala da taba dimple dinshi " Dan Allah muyi hoto Amma fah zakasa dimples dinka su lotsa " tafada hade dah lalubo tablet nata Wanda zallan hotuna sukeyi dashi cos both of them are photo- holic and also photogenic.

Wani Dadi neh ya ziyarceshi jin zasuyi hoto da ABAR SOnshi.....niko nace taya tazamo tashi? .... hotuna sukayi su biyu kafinnan tajanyo NAFHI sukayi su uku ,bayan sungama neh take kallon yanda sukayi kyau " wlhy kai kyakyawa neh" shine abinda ta furta ... "ai kema kinada kyau sosai " shima yafada.."ai daman babynmu kyakyawa ceh na bugawa ajarida" sai kawai dukkansu sukasa dariya ... haka suka dinga hira har plane nasu yasauka, yana sauka kuwa cikin sauri suka isa wajensu Momma da antynsu awajen arrival departure. .... harya Kama hanya yatina da abu ai dasauri yakoma ...... yana Hango su yasauka ajiyar zuciya, cikin takun kasaita yakarasa wajen su tareda gaishar da momma amutunce ta amsa Mai Kuma cikin sakin fuska. 

Sunajin muryan shi suka juyo cos daman Sun basu bayaneh ... " haba kannena yanxu tafiya xakuyi bamuyi exchanging din contacts bah"..... lokacin kuwa Momma da antynsu Suna magana .... "lah ai bamuda numbers" atake kuwa murnan shi yakoma Amma saiya Kara cewan "Dan Allah kudan tsanmin hotunan damukayi" yafada cikin sigar tsokana , darawa sukayi cos yabasu dariya..... sharing din hotunan sukamasa, daganan Kuma suka rabu, yatafi cikeda kewar ABAR SOnshi dakuma yar'uwar tah sukuwa basu Wani damubah.

Ajiyar zuciya yasauke hade dah daukar wayarshi a kan bedside drawer ,power button yadanna atake kuwa hotonda sukayi da ABAR SOnshi yabayyanaa screen din phone dinshi " I'm really missing you sunshine ,yaushe xamu hadu"? Yafada hade da goge kwallar idonshi alokacin dayake sauka daga kan gado , toilet yafada bayan ya ajiye wayar hannunshi


WAYE AL-AMIN 

AL-AMIN ABUBAKAR SULAIMAN da neh awajen Alhaji ABUBAKAR SULAIMAN Wanda yakasance sha'araren Dan kasuwa cos duk fadin Nigeria an San dashi , mutumne Mai mutunci,tausayi Kuma bashida kyamar talaka kowa nashi neh shiyasa yakara kima a idon jama'a.

Al-amin Wanda abokanshi kekiran shi da amin ,kyakyawa neh na karshe ,haddadden gaye Mai ji dakanshi, kudi,kyau uwa uba ilimi both arabic da boko Dan kwalisa yayi karatunshi a Cambridge university inda yakarance medicine harPHD yanada Kuma shi visiting consultant neh , Ana gayatar shi garuruwa da dama ......shekaru hudu kenan yake neman ABAR SOn shi Wanda suka hadu acikin plane , bayan mummynshi baijin zai sake son wata sai gashi yayi Gamdatakar da Wanda tasace zuciyarshi acikin seconds da Abu wuce goma bah . Auren hadi akayi Musu da ummulkursum inda tadage wai inbah shi suka auramata bah xata shiga duniya ai kuwa mumy tarude kuma ta tilasta wa amin sai ya aureta. Sam kursum bata cikin kalan matan da yake so Amma haka ya daure yabi umarnin mummynshi , yanda mumy ta fahimce Dan nata baison auren yasa ta Mai alkawarin duk randa ya samu choice nashi zata amince yakara auren.....

Wannan kenan

Babynmu shine abinda wannan matar ta kira daidai Kuma lokacin Wani karamin yaro Wanda baxai wuce shekaru hudu bah yafito daga wani daki Sanye da uniform, da alama dai islamiya zashi " salimunah Ina yayarka ?" Matar ta tambaye yaron "babynmu tana zuwa Antynmu , wai daman cewa nayi tasa kohl a idonta shiyasa takoma " yafada tareda goge takalmin da yagani akasa Wanda nasan baxai wuce na babynsu bah ,kawai saigata tafito Sanye da katuwar farar khimar har kasa , ajiye takalmin yayi akasa daidai wajen kafar yayar tashi kallonshi. 

Post a Comment

Previous Post Next Post