wanzan Fassarar sultan Indiyan Hausa 2022

   WANZAN 1&2 (Sultan)

Tunkafin Aure

Zaune take kan kujera cikin kayatacen palour,palaur kam ya kai parlour kace gidan wani shugaban kasane, Amma sai dai da ka kalle yanayin ta kasan bata cikin farinciki, saboda a kullum burinta tana son tasan cikakin tarihim mahaifiyarta,A ranar haka ta yini tana kuka mai tsananin,sai ga abbanta ya shigo yace"Haba (AHLAm) dita. 

 Baza kidaina wanna kukan bah, ace har yanzu baki hakura da son sanin tarihin mahaifiyar ki bah,sai murya macce daga cikin daki tana shigowa parlour tana cewa haba Abban Ahlam,it is high time we let her know everything about her mother, plz ina rokon ka.

  Sai Assad (Abban Ahlam) yace da matarsa Alveena nima ina ganin "it high time we let her know too,because am tried of seeing her cry all d time,saboda tana famamu ciwon da ke cikin zuciyata,zaunawa yayi kusa da Ahlam. Sai yace da" Alveena plz dauko mun jikka nan wadda mahaifiyar ta bayar ,tashi Alveena tayi yace"OK cikin minti biyar ta dauko jikkar,ta mika masa ,sanna ta dawo kusa da Ahlam ta zaune, sanna ya kalle Ahlam yace ,my joy my happiness, duk abunda kikeson ki sanin game da mahaifiyar ki duk sauna kunshe a cikin wanna jikkar,

 Don haka I hope idan kin gama ganin abun da ke cikin you will be happy,Ahlam ta kalle sa cikin farin ciki tayi hugging nasa tace" tanx u Dad Allah ya barmu kai,ta juya ta kalle Alveena tace"mother you are priceless cikin murmushi,tashi tayi ta nufi dakinta cike da farin cikin..

 Ahlam kuwa tana shiga daki sai farin ciki takeyi,zaunawa tayi kan gadonta sanna ta jawo jikar domin ganin abun da ke ciki, ta bude jikar 1st thing da ta fara cirowa shine Diary (littafin sirri)sanna sai taga packa irin na gift ,sai ta bude sai taga sarkace ta raw diamond mai kyau sosai mai dauke da Kalmar Z&Z cikin shape din love sa tayi murmushi.

  Tace wow!Did is beautiful, sai ta aje sarka gefe,sai ta dauki diary din,tana dagawa sai pictures na wata kakkyawar matane kamar balarabiya da wani kakkawan saurayi ya fado,sai tace,ya SALAm dis Lady Accauly look like me ,tana murmushi,tana bude first page na diary din taga ,picture din wanna handsome guy din a 1st page din.

Ah kasan picture An rubuta my ZeeYad(Nurul hayat)sai Ahlam taji gabanta ya fadi ,tana "tambayar kanta ce wa" who is this guy?kuma miyasa bata ga picture din Abbanta? why this guy? ai Abbanta ya fada mata cewa ummanta bata taba auren kowa bah, sai Abbanta ,tau me yakawa wanna kakkawan saurayin acikin diary din? who is this guy.

Post a Comment

Previous Post Next Post