Alaqa Season 3 episode 1 - Yaune Za'a Cigaba da Kawo muku Shirin Alaqa

 Aslm Jama'a Barkanmu da wannan lokaci Mai Albarka, Kamar yadda Sarki Ali Nuhu yayi Alkawarin zaaci Gaba da kawo muku Cigaban Shirin Alaqa Season 3 episode 1


Wato zango na Ukun Shirin


Yaune da Karfe 8:00pm Nadare Agogon Nigeria Zamu Sami Daman Cigaban Shirin.Wannan shine Tallan Cigaban Shirin

Kudaure kushiga YouTube domin kusamu Daman Kallon sabuwar Shirin Mai Nisan zango Alaqa Season 3

Post a Comment

Previous Post Next Post