Barayi Sun Lakada Masa Duka Kuma Sun Kwace Motar dayake Tukawa A Ibadan Nigeria

 Barayi Sun Lakada Masa Duka Tare Da Kwace Masa Mota A Tsakanin Hanyar Ibadan Zuwa Oyo

Wanan bawan Alla direba ne ake aikin dauko kaya daga kudu zuwa Arewa, amma ajiya ya hadu da wasu Barayi a hanyar Ibadan zuwa Oyo, inda suka lakada masa duka tare da kwace masa mota.

Dan Allah duk wanda Allah ya sa ya yi kacibus da wannnan motar a taimaka a sanarwa jamian tsaro mafi kusa.

Post a Comment

Previous Post Next Post