Subhnllh Hayoyin Shige Da Fice Birnin Kudu A Jigawa

GARIN BIRNIN KUDU NA BUKATAR TALLAFI DAGA GOMNATI 

Hanyoyin shige da fice na garin birnin kudu dake jihar jigawa sun samu matsala sakamakon ruwan sama yanzu haka labarin da kukeji al amarin yayi tsamari amfara rasa abubuwan rayuwa a wannan gari muna mukatar gomnaty ta gaggauta tallafawa tunkan sauran abubuwan rayuwa su gagara a garemu.Gakuma Wani Hoton


Hakama gawani Hoton


Ubangiji Allah yakawo Mafita 


Post a Comment

Previous Post Next Post