Abun Wahan Kiran Dan Arewa Nigeria Kano

 Wani dan asalin jahar Kano daga Arewacin Nigeria, Mai Suna Faisal da tawagarsa sun kirkiri Keke mai kafa uku. Tabbas Ƙarfafawa irin su faisal gwiwa na taimaka sosai wajen habbaka tattalin arziki tare da samar da aikin yi ga kasa.

Allah Kabamu Shugabanni Nagari Wadanda Zasu Dinga Amfani Da Damarsu Dan Taimakon Al'umma.
Haryanxu Akwai masu Basira Yakamata a Karfafa Basirarsu, Kuma Abasu dama da Tallafin dazai taimaka wajen kawo cigabaPost a Comment

Previous Post Next Post