Jiya Da Yau kenan: Wannan Bidiyon Yana Dauke da Abunda yafaru

 JIYA DA YAU

Shekarun baya kakanin mu Tsohuwa Mai shekaru 70 zata dauki DADDAWA akai daga DANBATTA har Dawanau a kasa Amma a wannan lokacin zaka samu sangamemen gardi kamar Umar Sule Bala Fulatan Bazai iya rataya jakar sa ta makaranta ya taka Daga KOFAR RUWA zuwa SA'ADATU RINI COLLEGE ba zai iya shafe mintuna 30 zuwa awa Yana jiran Adaidaita sabo da tsabagen lalaci.

Wannan Yana daga cikin dalilan da yasa zaka ga an sawa yaro ranar aure Yana murna idan aka yi Auren bayan kamar kwana 9 Yana tsoron shiga gidan ma sabo da Bai San bashi da Cikakkiyar Lafiya ba sai bayan yayi aure.

Post a Comment

Previous Post Next Post