Subhnllh Fitsararrun Sabbin Hotuna Safara'u da 442 Hukuncin Dayakama Ayi musu idan Ankamosu

 Yayin da hukumar tace fina-finai ke cigaba da farautar Safara'u da abokan sanaarta, ta fitar da wasu Zafafan hotuna.

Muna Dauke muku da Sabbin Fitsararrun Hotunan da Safara'u da 442 da Kawayen Fitsararsu Na yawon Bude Ido, Babu Kunya..

wanda ke bayyana ta ita da 442 da kawarta awani salo na yawon bude Ido, ko Kuma muce yawon shakatawa.

Dakuma Barikanci Dakuma tsantsar Rashinkunya da Tarbiya.

Hakan tasa wasu dayawa me ganin Sakaci da lalaci wajen Farautauso dakuma hukuntasu tunkafin fitsaran Nasu Tafi Haka, Hakan yanadaga Cikin tsoron da musanman Malaman Addinin Musulunci sukeyi wajen yaduwa Fitsara Kuma haryanxu hukuma batai musu Hukunci na Bata Tarbiyan Al'umma dakuma Keta Dokokin Musulunci da Dana masana'antar Fina-Finai na KANNYWOOD

Mutanedai Sun zuba Ido domin ganin Abubuwan dake faruwa

Post a Comment

Previous Post Next Post