Zankai Kotu: Film Labarina Ansacemun Rubutuna ne- Wata Marubuciyan Littafai

 Kotu ce Zata Rabamu da Mai Shirya Film Labarina

   Yau Muna Dauke muku da Labarin Wata Marubuciyan Littafan Hausa Novels Tace ''Wannan ai Data ce" Nayi Rubutu Kuma Kirkirata Asace Asauyamai Salo Kuma Ana Neman Kudi Batare da Izinina ba. 

    Hakan Yabiyo Bayan Dakatar da Shirin da Marubucin yace Yayi 🤪 Tirka-Tirkan kenan? Lallai maganta Akwai Kanshin gaskiya, Kuma Akwai Abun Mamaki, koya Zata kasance kenan?


   Hakan Zaisa Na Garzaya Kotu Domin Kwatarmun Hakkina Saboda Satar Fasahar (Copyright) Saboda Masha Wahala Matukar Gaske wajen Na Kirkiro Labari, Kuma Rubutashi Kuma Na Tace Duk wani Lungu da Sakon Domin Yadauki Ma'anar Abunda Akeso Mutane su Fahimta.

Tana Zargin Film Mai Nisan Zango Kuma Shararre An Sace Mata Labarinta ne data Rubuta

Kwatsam Naci Karo Da film, Ina Fara Kallo Naga Ae Wanna Littafina me, Akasace Akadan Yimaai Kwaskwarima Aka Dan Chanja wasu Bayanai dakuma Sunayen da Salo, Amma Ma'anar Dayace da Nawa, Kuma Batare da Nema Izini na ba.

Don Haka Bazan Hakuraba, Koda anxo bani Hakuri, Kuma Babu Wani zancen Daga Kafa, Lallai Sai Alkali, Sai Kotu zata Rabani da Barayin Labarina, Hakan Yasa Wasu nadawa Suna Ganin Karya Nakeyi, Saboda Masu Shirya Fina-Finai Sunfimu Jama'a dakuma Kudi Da Connection da Sauransu, Amma Duk da Hakan.

Dole Abawa Mai Hakki Hakkinsa, Inason Kotu ta Kwatanmun Hakkina Saboda Ba'a kyautamun ba, Kuma Ankarya Ka'idojin Rubuta Littafan Hausa Novels dakuma Na Shirya Fina-Finai.

Kwanakin Baya Nafito Nayi Video Nasa a Social Media, Wasu followers Dariya Sukaimun Kuma Wasu na Karfafamun Gwuiwa, Haka Kuma Marubuciyan Littafan Hausa Novels Tace Asakaya Sunanta Sai Idan Anjisu Akotu, Daga Ranar Kowa zaisan Gaskiyan Maganar, Haka Kuma Inason daku Yada wannan Domin duk masoyan KANNYWOOD Susan Rashin Kirki da Adalcin Da'akayimun.

Masoya Littafan Hausa Novels Kuma Kutayi Domin Wannan Cin Zarafin Tsarin Littafan Hausa Novels ne, Hakan Zaisa Idan Ana Save Mana Littafai An Sauyawa Zaisa Bazamu Sami Karsashin Rubuta muku Sabbin Littafin ba Akan Lokaci Kamar Yadda Muka Saba, Don Haka Kuma Ki Goyawa mun Baya Wajen Yakan Mai Shirin Film Labarina

Post a Comment

Previous Post Next Post