Bala'in Farashin Abinci Bayan Chanjin Kudi: Sanarwar CBN

 Farashín Masara, Shinkafa Da Saúran Kayan Abincí Na Cígaba Da Tashín Gwaurón Zabi A Wasú Sassan Kasúwannin Aréwacin Nájeriya 


Kasuwar Giwa Ta Jahar Kaduna

 1. Farar Masara fara mai nauyin kilo 100, N23,000
 2. Masara Ja N24,000
 3. Waken Suya N30,000
 4. Dawa N23,000
 5. Shinkafa Mai Ɓawo N20,000
 6. Shinkafar Waje N37,000
 7. Farin Wake 39,000
 8. Gero N25,000
 9. Gyada N23,000 
 10. Man Girki /Kwantalora N29,500
 11. Taliyar Macaroni N6,800


Kasuwar Mai'adua Ta Jìhar Katsina

 1. Buhun Masara Mai Nauyin Kilo 100, N21,500
 2. Shinkafar Waje N30,000
 3. Shinkafar Hausa N54,000
 4. Wake Fari N40,000
 5. Waken soya N27,000
 6. Gero N22,000
 7. Man Girki /Kwantalora N29,500
 8. Taliyar Macaroni N6,300


Mile 12 International Market Ta Jìhar Lagos

 1. Masara N25,000
 2. Shinkafar Waje N36,000
 3. Shinkafar Hausa N62,000
 4. Wake Fari N58,000
 5. Waken Soya N40,000
 6. Gero N26,000
 7. Gyada N55,000
 8. Man Girki /Kwantalora N32,000
 9. Taliyar Macaroni N6,000


Kasuwar Ɗan Dume Ta Jihar Katsina:

 1. Masara N19,500
 2. Shinkafar waje N36,000
 3. Shinkafar Hausa N48,000
 4. Wake Fari N33,000
 5. Waken soya N25,000
 6. Gero N24,500
 7. Gyada N76,000
 8. Man girki/Kwantalora N31,500
 9. Taliyar Macaroni N7,050


Kasuwar Dawanau Ta Kano

 1. Masara N19,000
 2. Shinkafar waje N34,500
 3. Shinkafar Hausa N66,000
 4. Wake Fari N43,000 
 5. Waken soya N26,000
 6. Gero N20,000
 7. Gyada N65,000
 8. Man girki/Kwantalora N35,000
 9. Taliyar Macaroni N7,000


Haka Kuma muna Dauke Dawasu Farashin kayayyakin Abinci


Ga Wasu Hotunan


DÁGA Bangis Yakawada

Jaridar hausa

Post a Comment

Previous Post Next Post