Jikan Malam Yan Tiktok : Lauyoyi Uku Sun Tsaya Domin Ahukunta Yan Tiktok Dasuke Datso Video da Murya Domin Yada Badala da Iskanci da Sharri

 Lauyoyi biyu Sun Tsayawa Jikan Malam Saboda Yan Tiktok

Jikan Malam Yan Tiktok : Lauyoyi Uku Sun Tsaya Domin ganin Anhukunta Yan Tiktok Dasuke Datso Video da Murya Domin Yada Badala da Iskanci da Sharri.

Donhaka Akwai Mutane Sunfi Dari Waenda za'ayi Sharia dasu Sbd wannan Hali na Satan Fasaha kokuma kofen Layi wato (Copyright) Batare da Izininshiba, Batare da Umurninshi ba.

  Yakan Yasamune Bayan Anyankewa 'yan Tiktok Guda biyu Hukunci Cinsu Tara dakuma Hukuncin Bulala Saboda Sharri dasukayiwa Gobanan Jahar, Indai Lauyoyin Gobanati Suka Dage wajen Lallai sai An Hukuntasu Saboda wannan Mummunar Dabi'an da Mutane sukeyi a Shafukan Sada Zumunta wato (Social Media).

Jikan Mala Yacigaba Dacewa Babu Wanda yataba Zuwa wajensa Wajen Neman Izini Kokuma Neman Shawaranshi kafin Su Sarrafa Muryanshi ko Bidiyonshi, Wato Abun Shikanshi Yana bashi mamaki Yadda Suke wannan Fitsaran.

Jikan Malam Yasan Cewa Suna Kwashe Kudi, Babu Wanda yataba bashi ko sisi kokuma yasiyamai wani Abu Koda ace pure Water ne, Ballantana wani Abun, Saidai Yaji Anatacewa Jikan Malam, Jikan Malam, Kanabada Nishadi kokuma Kasaki Layi kokuma kayiwa mutane Sharri a Bidiyon Tiktok ko Twitter kokuma Facebook, Haka Kuma yaji Labari Har Bude Shafuka Akayi Dasunanshi Wanda labari kawai yaji, baimasan Anyi hakan ba.


Jikan Malam Baisan Yawan Masu Kwaikwayonsa ba

Jikan Malam Yace Baisan Yawan Masu Hawa da Kwaikwayon Muryanshi ko Bidiyonshi ba, Amma Ance Sunada yawa, Hakan Yasa Wasu Daga Cikin Masoyanshi masu kishinshi Lauyoyi Sukace Zasu Tsaya Wajen Lallai A Hukunta Dukkanin Masu Wannan Dayan Aikin na Satan Fasaha da Keta Hakkin Dan Adan da Yin Satan Murya Domin fitsara ko Wani Abunda Bai dace ba.

Akwai Wani Lauya dayabani Shawara Amma nacemai ahh Ahhh, Saidai Kullum Abun Kara ta'azara yakeyi, Tun Suna Yan KaÉ—an Harsun Zama sunada yawa sosai, Hasali yanzu baasan yawan masu wannan danyan aikinba.

Saidai Hukuma zata biyo Gida-Gida da Garuruwa-Garuruwa wajen Kwamusosu da Hukuntasu Daidai da Abunda mutum yayi na Laifin Da'ake tuhumanshi.

Post a Comment

Previous Post Next Post