Video: Buhari Ya saki Layi Gaban Bazoum - Nijar a Yau Alhamis

 Hotunan yadda Shugaba Bazoum ya karrama Buhari a Yamai

Wannan Sune Karramawar da Buhari Shugaban Kasan Nigeria A Ziyararsa Zuwa Kasar Nijar a yau Alhamis, Yasamu kyakkyawan Karramawa da Shugaban Nijar Bazoum.


Shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum ya karrama takwaransa na Najeriya Muhammadu Buhari inda aka sanya sunasa a jikin wani fitaccen titi da ke Niamey, babban birnin kasar.


Shugaban na Najeriya da 'yan tawagarsa sun samu tarba ta musamman a taron karramawar na ranar Alhamis.


Ga wasu daga cikin hotunan taron:

Post a Comment

Previous Post Next Post