Yan Kannywood Sun Gigita Saboda Zaifi Duk Wanda Akedasu a 2022: Sabon Film Mai Nisan Zango - Ke Duniya

 Asslm Jama'a Barkanmu da wannan lokaci Mai Albarka 👉 Ayau Muna Dauke muku da Cikakkiyar Bayani Akan Wani Kayataccen Shirin Film Mai Nisan zango wato (Hausa Web Series).

Duk da wasu na Ikirarin dakuma ganin cewa Yafi Sauran Fina-Finai da Akedasu kamar  Izzar so, Alaqa, Gidan badamsi Labarina, Aduniya, Asin da Asin da Dukkanin wasu fitatattun Fina-Finai masu Nisan zango

Wanda Tun Daga Kallon Tallan Shirinnyasa Ya Gigita duk masu Shirya Fina-Finai acikin masana'antar Fina-Finai Hausa (Kannywood) Domin Yadauko Sabon Salonda Babu Wanda yayi tsanmani, Hakan yatayarwa Masu Shirya Fina-Finai Da Hankali Kan Dole Sukara Daura damara wajen Karo Sababbin tsaretsaren domin karyaxo ya tikasu akasa Asabuwar Shekaran dazamu shiga wato 2023.

  Hakan Yasa sun bazama da Karin Kaimi Wajen Karo Jarimai Kwarrarru Kuma Domin su shiga fagen Daga wajen neman makallata Hausa film, Kar a barsu abaya.


KE DUNIYA SERIES 

COMING SOON ON 16 /11/2022 Insha Allah 

 1. PRODUCER @nazir_danhajiya 
 2. Ex_Producer @haleefa_abubakar 
 3. Sound man @sani_candy 
 4. Production Manager @mustyfashion1 
 5. Light @realuseelight 
 6. Asst Director @murtalabmb 
 7. Director @aleegumzak 

Wannan Shune Jerangiyan Shahararrun Jariman Shirin Dakuma Wakilan Shirin Mai Nesan Zango Wato (Hausa Web Series) Shirin yazo da Abubuwan Ban Sha'awa da kawa domin kowa na mararin Kallon wannan Shirin domin aga yadda Labarin zai kaya, Duk da wasu na Ikirarin Yafi Izzar so, Alaqa, Gidan badamsi Labarina, Aduniya, Asin da Asin da Sauransu.


Jarumai/Starring

 1. @abbaelmustapha1 
 2. @garzalimiko 
 3. @daddyhikima 
 4. @abubaka_waziri_bado 
 5. @sultan_abdurrazaq_dorayi 
 6. @mustyfashion1 
 7. @rahama_neja 
 8. @aminusbono 
 9. @official_sarat2 
 10. @adamakamaye 
 11. @maryam_gombe 
 12. @officialzainabishola 
 13. @real_maryam_malika3 
 14. @official_ummi_karama 
 15. @real_faizah_abdullahi 
 16. @sani_indomie1 
 17. @real_zeeyk 
 18. @dantabashir 
 19. @jidda_mekyau 
 20. @real_farha.yusuf 
 21. @real_maryamdanko 
 22. @hafsatammy 
 23. @bshrdtti 
 24. @naseer_naba7 & Orthers


Muna godiya da kasancewa damu Akodayaushe 💖 Kuna Iya Turomuna da Sharhi ko sakonni akasan wannan Rubutun.

Post a Comment

Previous Post Next Post