Zallan Kisa Sabuwar fassarar Sultan Indian Hausa

 Ayau shigar da tayi tafi ta kullum lalacewa domin wata d'amamiyar dogowa rigace saye ajikinta wace ta fito mata da duk shape d'inta.

  Runtsi ido mai girma governa yayi alhaji Aliyu abbas cikin d'ancin rai Sam baya son ganinta da wannan shiga shi kuma wannan itace tashi jarabawar, Da Yauk'i da karairaya hajiya love ta nufo inda yake ahannu kujerar da yake ta xauna kamar xata rungumeshi tare fad'in my daer barka da hutuwa acikin wata irin voice tata ta wad'anda suka jima abariki.

Wani Labari

  Da kyar alhaji Aliyu ya had'a y'ar guntuwar natsuwasa tare da amasa mata"saboda wani sabon yanayin da ya shiga kusan duk wata numfasawa da xatayi akannesa take sauka Ganin haya yasakashi sauri tashi ya kuma akujerar da xai iya kallonta da kyau.

Bayan ya xaune ne ya d'ago fuskarsa a sake kafin ya iya cewa da fatan yau xanji sakamako mai kyau agareki y'ar fulani, kinsan kuwa xanfi kowa farin cikin da kuma xaki sake tabbatarwa da xuciyarki d'inmbin son da nake miki.

Dakatar da shi tayi adai dai lokacin da tajefa cingam acikin d'an k'aramin bakinta sannan ta d'ago dara daran idannuwata wad'anda ke firgita samari da alhazawan birni" tare da fad'in nifa alhaji na fad'a maka har bada ba xanyi aure ba.

Aure tuni na gama shi domin duka sunanku maza halinku d'aya idan har xamu jiyar da junamu dad'i shikenn domin kai kad'ai ne namiji da ka fiye ta kuramin da haka"

 ina kuma sauraronka ne saboda abinda nake ji agami da kai kawai kaxo muji dad'in juna, fad'a tare da k'ar kace kanta wuri d'aya ita ko ajikinta.

Gyaran murya alhaji aliyu yayi tare da fad'in ni banxan IyA aikata abin da kake so ba domin Sam xina bata acikin tsarina ina so duk wani Abu da xai shiga atsakanimu ya xama ta inuwar aure ne.

  pls hajiya love ki taimakawa xuciyata kin amince da buk'atata ki daina sana'ar da kikeyi kixo kiyi istibura'i ki tuba ni kuma xan aureki xan baki mamaki mutuk'ar kika amince min"ayau tsawon shekaru talatin da mutuwar uwar gidana wace nake so take tausayina ban tab'anjin son wata irinsa ba sai akanki.

Wani malalacin murmushi tayi kafin tace alhaji aliyu sunana kad'ai kake fad'i hajiyan love amma baka tambatar da hakan ba"xaka gane hakan ne alokacin da muka had'a shimfid'a d'aya dakai, Ni ayanxu kaga tafiya ta idan ka sauya tunani xaka iya kirana bye! Tace tana tafiya. 

  Ganin xata fita ne yayi saurin dakatar da ita cek ya bata na kud'i da yawa ahannu biyu ta amsa tare da godiya sannan ta cigaba da tafiyarta kasa cewa komai yayi har ta fice Wannan yana d'aya daga cikin d'abiunta da suke burgesa tana girmama duk abin da aka bata da yin godiya sab'anin matarsa ta gida.

*Jindad'in comment d'inku yasani yi maku typing ina gdy da adu'arku Allah ya amsa mana gaba d'aya*

Post a Comment

Previous Post Next Post