Babu Zalinci a Hukuncin Kisa da Aka Yankewa Abduljabbar Domin ya Cancanci Hakan Asadus sunna

 Babu Zalinci a Hukuncin Kisa da Akayiwa  Abduljabbar Inji Asadus Sunnah Shaikh Musa Yusuf

Hukuncin Yayi Daidai Inji Cewar Malamin dakuma Sauran Wasu Mutane mazauna Kano da Sauran Jihohin Nigeria da Ilahirin Kasashen Musulmai na Duniya Baki daya


Yanzu Haka Muna Dauke muku da Cikakkiyar Video Bayani da Shaikh Musa Yusuf.. 

Su kalla Anan Kasa👇👇👇👇


Muna godiya da kasancewa damu Akodayaushe

Post a Comment

Previous Post Next Post