Cutar Sanyi BBC hausa Shirin Lafiya Zinaria

 Lafiya Zinariya: Hanyoyin magance wa mata cutar sanyi
Hukumar lafiya ta Burtaniya ta ce idan ciwon sanyi na candida ya ci gaba da zuwa yana dawowa fiye da sau hudu a shekara, akwai yiwuwar mace ta dauki dogon lokaci kamar wata shida tana magani.  

Kalli Cikakken Bidiyon (Video)👇👇


NHS ta kuma bayyana wasu hanyoyi na samun waraka daga cutar, sun hada da wasu kwayoyin magani da ake hadiya.

Sai dai idan mace na da ciki ko tana shayarwa ba ta shan wannan maganin sai dai ta yi amfani da na shafawa ko kwayoyin da ake turawa a gaban mace.  

Post a Comment

Previous Post Next Post