Fashi Akeson Yi wa Talakawan Nigeria Gudaji Kazaure Badaƙalar Kudi Karshen Shekara

 Fashi Akeson Yi wa Talakawa Gudaji KazaureBadaƙalar Kudi

Wato Ashe Gudaji Kazauri Yana Kokari Wajen sai An kwato Kudin dasukayi Bada Kala na Babban Banki CBN. Shiyasa aka bijiro da Sabbin Kudin Nigeria..

Shin Anbudewa Masu yin Jabun Kudi (Fake) Su Sami Daman Hada kudi ne? 

Kokuma domin Rufe badaƙalar kudin Mulkin Buhari?

Muna Dauke da Guzirin Video 👇 👇👇👇


Ku tsaya ki kalli Cikakken Bidiyon Domin Ganewa Idonku.. 


Mungode da kasancewa damu Akodayaushe

Post a Comment

Previous Post Next Post