Ina Mafita: Yakama Nonon Yar Aiki Zaitatsa Ga Uwar gida tadawo: Sbd Tashayar da Jaririnshi

Ya dauko yar aiki wato (maid) sai wata rana bayan ya fita aiki, matarsa kuma ta shiga makota, gashi yaro kuma yanata faman kuka, maid kuma ta kasa lallashinshi gaba daya, sai fikira yazo mata; cewa kawai bari ta saka mishi mama a baki ko yayi shiru hakan kuwa akayi, kawai sai ta fitar da nononta ta saka mishi a baki, kuma yaron sai yayi tsitt.

Kwatsam sai ga me gida ya faɗo! Hankalinsa ya tashi ya fara neman yayi fađa, yana tsoran kar yaransa yaje ya kamu da wani cutan, ko rashin lpy. 

Bayan ya hauta da fada sai ta durkusa tana bashi hakuri, tace: wllh ya kiyimun shiru ne kuma mamansa bata kusa, kuma ai babu ruwan nonon babu abinda ze sameshi in Allah ya yarda. 

kawai dai a hakan ne ya samu yy shiru. 


 Me gida dai ya kasa gamsuwa, sai ya yanke shawarar ya zuki maman nata don ya tabbar da babu abinda ke fitowa daga ciki kamar yadda tayi ikirari. 

 ya kai baki ya kama zuka kenan kawai sai ga matarsa ta faɗo cikin gidan!! 😲


ya zakayi ka kubutar da kanka idan da kaine? 


 ya zakiyi idan kece matar ? 

😹😹😹😹😹😹😂😹😂😹😂😹😂😹😂😹😂

Masu hikimar kubutar da kai a taru anan 🧐

Post a Comment

Previous Post Next Post