Masu Tunanin Abduljabbar Zai Tsallake Hukuncin Kisa Mafarki Sukeyi - Martani ga Prof. Muqari

 Masu Tunanin Abduljabbar Zai Tsallake Hukuncin Kisa Mafarki Sukeyi Martani ga Professor Muqari.

Haryanxu Dai Malaman Addinin Musulunci Sunata Tohpha Albarkacin Bakinsu, Damasu Raddi, Kaca-kaca, Lecture da Zaman Zaure da Sauransu..

Yanzu Haka Muna Dauke muku da Bidiyon da Malam Ya Mayarwa da Prof. Muqari Martani Akan Cewa Hukuncin Abduljabbar ba Adalci Bane..


Kuna Ganin Ace Prof. Shine Alkalin Tayaya zai Zartar da Hukuncin?

Ku Kalli Cikakken Bidiyon 👇👇👇

Karkumanta ZAKU IYA SAMUN SABBIN LABARAN Duniya Kaitsaye Acikin wannan Shafin namu Mai Albarka

Mungode da Sakonnin ku..

Post a Comment

Previous Post Next Post