Prof. Mukari yahadu da Fishin malaman Musulunci Kan Nuna Adawansa ga Hukuncin kotu

 Assalamualaikum

Prof. Mukari yahadu da fishin malaman Musulunci Kan kalamansa na Adawa da Hukuncin da Kotun Musulunci ta Yankewa Abduljabbar Domin Baran-Baraman dayayi na Batanci.

Malamai naganin shima Idan Prof. yayi laifin shima hukuntashi za'ayi kamar yadda Tsarin Musulunci yake.


Zaku Iya Kallon Caccakan da malaman Musulunci sukayi Anan👇👇👇


Post a Comment

Previous Post Next Post