Tirkashi Yan Kannywood Iskanci, Madigo Zina, Luwadi da Shirka ne Inji Cewar Daya Daga Cikinsu

 Tirkashi 

Subhnllh 🙄

Yan Kannywood Iskanci, Madigo Zina, Luwadi da Shirka ne Inji Cewar Daya Daga Cikinsu 

Abunda Babu Kunya Babu Mutunci Irin Yadda Suke Tonawa Kansu Asiri Haka, Wato Suna Sane Suke Aika-Aika Har Hakan, Allah yashirya, Allah shi kyauta.. 


Ko meyasa Yashiga Harkan Film?

Mene yasa Yake Tona Asirinsu?

Kuma Wani matsayi ko Mataki Yataka a Harkan Film?


Dukkansu na Kunshe Acikin Wannan Video 👇👇👇


Karkumanta Kuna Iya Comments Bayan Kun Kalli Cikakken Bidiyon Tundaga farko har zuwa karshe 🙄


Mungode da kasancewa damu

Post a Comment

Previous Post Next Post