Video: Yadda 'yan Kallon kwallo ke Tsula Tsiyan Shigar Larabawa a Qatar

 Yadda ƴan kallon ƙwallo ke yin shigar Larabawa irin ta Qatar

Magoya bayan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa daga faɗin duniya da suka taru a Qatar don kallon wasannin gasar cin kofin duniya na 2022 sun yi ta sayen kayan Larabawa da ƴan ƙasar ke sakawa.

Dubban mutane sun mayar da shigarsu ta jallabiya da kwarkwaro kamar yadda ƴan ƙasar ke yi.

Ga alama suna yin hakan ne don ƙayatar da su da abin ya yi.

Ku kalli wannan bidiyon don ganin yadda abin yake.

Post a Comment

Previous Post Next Post