Yafaru ta Kare Dan Film yatona Asirin Irin Barnan Dasuke Yadawa

 Rigiji Gabji 🙄 Tabdijam 🤪

Tirkashi Wani Jarimi a masana'antar Fina-Finai Hausa wato Kannywood yayi Bayani cikin Video da Muke Dauke muku dashi, Inda yake Cewa

Wannan bayanine Akan Barna da Muke Yadawa Akasar Hausa


Tirkashi wato Suna Sane Sukeyi wasu abubuwan Fitsaran Duniya domin Samun Bukatuwarsu da Farincikinsu da Kudaden kashewa.

Allah yashiryemu Baki Daya


Kalli Cikakken Bidiyon Anan👇👇👇


Post a Comment

Previous Post Next Post