Yan Shia'a Sun Fusata Kan Hukuncin Kisa da Aka yankewa Abduljabbar Zalinci ne da Ta'addanci

 Yan Shia'a Sun Fusata Kan Hukuncin Kisa da Aka yankewa Abduljabbar Zalinci ne da Ta'addanci.

Hakan Yasa Sunfara Tattaro Hadinkansu domin Tayarda Tashin-Tashina Agarin Kano da Kasar Najeriya Baki Daya.

Abundai! Wato Hukuncin Yazama Abu Mafi Tasiri da Yamadidi da Maganar Hukuncin Akafofin Sada Zumunta, Inda Kowa take Fadin Albarkacin bakinshi, Wasu na Goyon Baya Wasu na Adawa da Hukuncin Kotun, Hakan Yasa mutane nagani Lallai Zaa daukaka Kara zuwa Kotun gaba.


Ga Video Kaitsaye na Fusatar Yan Shia'a 👇👇👇 Sunfara Taron Gangami..


Post a Comment

Previous Post Next Post