Canja Takardun Kudi Bafa a Mulkin Soja mukeba Sakon Gudaji Kazaure da Dr Sani ga Buhari

Jar Uba🤪 Gudaji Kazaure ya Dauki Fushi a Buhari Kan Tsauri Akan Batun Chanji Kudi, Dakuma kin Bin Shawara Al'umma Baki daya


Koken Jama'a 🤪 Yashiga har Tsakiyan Majalisa Taraiyya Domin Halin Kunchi da Jama'a Zasu Shiga Akan Batun Chanji Takardun Kudi a Nigerian,


Musanman Arewa 👉Domin nanne inda Mtsalar Take, Domin Yawan mutane da Karancin Bankuna.

Gudaji Ya Hassala da BUHARI Yaki Daukan Shawararsa.

Ga Video Kaitsaye 👇 Anan 👇 


Post a Comment

Previous Post Next Post