Hukumar Yan Sandan Farin Kaya Sunyi Ram da Murja Ibrahim Kunya Saboda Ana Zarginta da Wasu Laifuka

 Wato Nigeria Dabanne 🤔 Yakamata Akamo Emifele Da Tirelolin Kudi daaka Kama zasu shiga Cikin Banki da Dare.

Amma an Bige da Kamo Murja Yar Tiktok


Subhnllh 😭 

Idan Kinsan Kinayin Tiktok ki Kama Mutuncinki, Kalli Yadda Suke Dukanta da Kulki a Tsakiyan Titi


Ga Video Kaitsaye 👇 Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post