Labaran Duniya Shirin Safe 🇨🇮🇳🇬 Talata 31/1/22 Video da Yan Ta'addan Suka Sakeshi a Yau

 Subhnllh 😭 Video Ta'addanci Kiri-kiri Suka Dauka Suka Turawa Duniya Domin Kowa yagani, 🙄 kowa yasan Cewa Basu Daina Ta'addancin ba.. Allah yatsare mu


Video Harin Yan Ta'adda a Jihar Zamfara, Karamar Hukumar Maru Acikin Garin Getso dakuma Farin RuwaTohhh 🙄

Lokacin Siyasa/Kamfen yakusa Shiyasa sukabar mutane su Shakata, To yanxu Sundawo Baki aiki


Kalli Cikakken Video Kaitsaye 👇 Anan


Post a Comment

Previous Post Next Post