Mayar da Gudaji Kazaure Mahaukaci - Kowa Yaki Daga Masa Saboda Munafurci

 Kir-ikiri Ana Neman Mayar da Gudaji Kazaure Mahaukaci - Kowa Yaki Daga Masa Saboda Munafurci


Wato Shuwagabannin Nigeria, Da Yan Majalisa da Masu Fada Aji Kowa Bayason Yanuna Goyon Bayan Gudaji Kazaure, Saboda Sunada Hannu Acikin Badaƙalar 70 Trillions kudin Sata a Asusun CBN 

Hakan Yasa 🙄 Kodayake Kowa Yakalla Domin Ganewa Arziki da Nigeria Yakedashi Amma Wasu Sunyi Sama da Fadi Da Dukiyar Kasa


Post a Comment

Previous Post Next Post