Shikenan Atiku Abubukar ya Rikirkita Dukkanin Yan Takaran Shugaban Kasa a Jihar Bauchi

 Da'alama dai Hakkin Al'umma Yafara Kama Jammiyya Mai Mulki na APC ta yadda duk sun Fita Acikin Zukatan Mutanen Nigeria 


Hahhhhhhh 🤣 Mutane Hankalinsu Yafara Karkata A Jammiyya masu Adawa Wato PDP Harta Masoya Jamiyyun Mulki da Adawa Tafi kawai Suke Yi.. Abun Gunin ban Mamaki

Ga Tsaraban Video Kaitsaye 👇 Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post