Video Zazzafan Muhawara Ta Barke Tsakanin Naziru da Rarara Waka Akan Zaben Shugaban Kasa

 Video Zazzafan Muhawara Ta Barke Tsakanin Naziru da Rarara Waka Akan Zaben Shugaban Kasa

Innalillahi 😭 

Wato Arzikin Kasamu 'yan Siyasa ke  Wawusa Suna Bawa Mawaka Domin Wakeso Al'umma su So Su kenan? 

Dakansu Gashi Suna Tona Asirin Yadda Ake Makaro musu Dukiya Daga wajen Yan Takara, Tohh ku Ma'aikatan Gobnati Kuna Ina Albashinku da Kyar yake Fita🙄

Subhnllh 👉 Nigeria

Ga Video Kaitsaye 👇 Anan 👇

Post a Comment

Previous Post Next Post