Videos na Tada Tarzoma Aciki da wajen Bankuna Saboda Canjin Kudi ya Kassara Kasar | Kukan Jama'a na Karancin kudin

Fusatar da Mutane da Bankuna da Shuwagabannin Nigeria Yasa Mutane Sunfara Ta'azzara Saboda Matsalolin Da Al'umma Ke Ciki, Kuma Sunyi Buris da Al'amariSubhnllh

Gaskiya Yanzu Dayawan Al'umma Suna Cikin Fatara da Halin Kunci Dasuke Ciki, Saboda Ga kudi ka Mallakensu Amma kana Cikin Talauci

Ga Video Kaitsaye 👇 Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post