Accident Jigawa to Bauchi 🙆 Video: Kaitsaye Daga Cikin Asibitin Wanda Suka Rai

Wannan yaro da kukegani ,sunansa Usman Lawal Muhammed. dane ga Malam Muhammed Lawal Dass.

Dake zaune a kaqaramar hukumar Dass Bauchi state, yaron yasami hadari ne akan hanyarsa ta dawowa daga Gombe Zuwa Bauchi.yanzuhaka yana asibitin Medical Center dake garin Gombe .✍️

Yanzu haka anyanke masa kafa ,ga kuma jinyar hannunsa ,ana neman kudi akalla ₦300,000 Domin yi masa aiki, iyayensa masu karamin karfi ne basuda hanyar samo wadannan kudade, .✍️

Innalillahi 😭 Ku Kalli Cikakken Video Kaitsaye 👇 Anan 👇


⚫ Muna kira da babban murya zuwa ga ,yankasuwanmu ,ma'aikatan gwamnati, dakuma yan siyasarmu,da duk masu niyyar temakama wannan yaro , dasuduba lamarin dakuma halinda ake ciki da albarkar wannan wata mai albarka na Ramadan, a taimaka fisabilillahi.🤲

⚫ Domin karin bayani za'a iya kiran numbobi kamar haka.

080627946110. Kokuma 081090103278 🤲

Acct no: 0084544884,

Access bank,

Muhammed J Lawal.

Ya Allah yabada ikon temakawa 🤲yakuma qara rufamana asiri duniyada lahira🤲🤲✍️ 24/03/2023

Post a Comment

Previous Post Next Post