Ankamo Duk Wanda Suka Bankawa Gidan RaRaRa Wuta, Da Ganimar Hukumar Yan Sandan Jihar Kano

 Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano Ta Gabatar Wadanda Suka Yi Sata A Yayin Da Aka Bankawa Gidan Mawaki Rarara Wuta A Lokacin Murnar Cin Zaben Gwamnan Kano

Ankamo Duk Wanda Suka Bankawa Gidan RaRaRa Wuta, Da Ganimar Hukumar Yan Sandan Jihar Kano

Tare da Kwato Satar Kayan Gidan Dasukayi Inda Wasunsu Suke Cewa GANIMA ne 🤪 Saboda Buhari da Mulkin APC


Wato Sun Kwashe Kayan Gidan Baki Dayanshi, Amma Hukuma Yan Sanda Tasamu Nasarar Kwato Wasu Daga Cikin Kayayyakin Wanda wuta Bata Cinye ba


Post a Comment

Previous Post Next Post