Daga Karshe Addu'an Gurgu Aliyu Ya'u Mazan Gudu ta Karbu, Hajiya Hauwa Farouq ta Amshi Soyayyar

 Rabo na minallahi 

Daga karshe dai addu’ar Gurgunnan Aliyu Ya’u Mazan Gudu ta karbu, Hajiya Hauwa Farouq Ibrahim ta gamsu ta amshi soyayyar Gurgun kuma tace idan bashi ba sai rijiya.

Sun shirya shan ruwa wanda za’ayi a sati me zuwa, zakuma a fara tunanin fara shirye shirye bayan sallah.

Daga Karshe Addu'an Gurgu Aliyu Ya'u Mazan Gudu ta Karbu, Hajiya Hauwa Farouq ta Amshi Soyayyar 

Kalli Cikakken Video na Amincewarta da Sabon Saurayinta Kaitsaye 👇 Anan 👇

Post a Comment

Previous Post Next Post