Gwamna Masari na jahar Katsina yaba Rarara kyautar Dan kareren gida a Katsina, Bayan Kona mashi gida da batagari Sukayi a Kano

 Ta Allah ba Taku ba Masu Bakin Ciki Yan Hassada Gashi Anyimai Kyautar Wani Gidan a Katsina

Gwamna Masari na jahar Katsina yaba Rarara kyautar Dan kareren gida a Katsina, Bayan Kona mashi gida da batagari Sukayi a Kano, A wani ban garden Kuma wani hamshaki ne ya bashi Mota kirar Land cruiser wacce batajin alburushi.


Bugu da Karin Katuwar Motar AlfarmaPost a Comment

Previous Post Next Post