Ibtila’i: An Yi Garkuwa Da Ma’aikatan Wucin Gadi Na INEC 17 Yayin Tafiya Aiki

 Alfijr ta rawaito Hoodlums sun yi garkuwa da ma’aikatan wucin gadi 17 na Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) da aka tura zuwa unguwanni 19 a karamar Hukumar Ideato ta Kudu a Jihar Imo.


Innalillahi 🙆 Nigeria sai Addua Acikin Tsaka da Zaben Yan Ta'addan Sukayi Garkuwa da Ma'aikatan Wucin Gadi Zaben 


Kalli Cikakken Wannan Video Kaitsaye 👇 Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post