Na Fahimci Musulunci Shine Addinin Gaskiya Na Koyi Halaye Mafi Kyawu

 Na fahimce muslunci shine addinin gaskiya, kuma muslunci yana koyarda halaye mafi kyau, wannan yasa nazo nashiga wannan addini bawanda ya cilastani kuma bana bukatar taimakon kudi ko sutura.

ALHAMDULILLAHI! ALHAMDULILLAHI!

Addinin musulunci ya samu karuwa💃💃

Wani bawan kenan ya karbi addinin musulunci a wajen wa'azin cibiyar yada addinin musulunci ta jihar Sokoto.

Bawan Allan ya bayyana cewa babu wanda ya cilasta shi shiga addinin musulunci, ya ce ya shiga addinin musulunci ne saboda ya lura shine addini na gaskiya.

Bawan Allan ya zabi sunan Annabin Allah Zakariya. 

Kalli Cikakken Video Abun Tausayi Kaitsaye 👇 Anan 👇

Ubangiji Allah ya dauwamar da shi a cikin addinin musulunci ameen.

Post a Comment

Previous Post Next Post