RAMADAN: Pastor Ya Raba Kayan Abinci Ga Musulmai Mabuƙata a Cikin Garin Kaduna

 RAMADAN: Pastor Ya Raba Kayan Abinci Ga Musulmai Mabuƙata

A Jiya Laraba 22/March/2023 Pastor Yohanna Buru Zero-Hatred ya Rabawa wasu daga cikin Musulmai Mabuƙata, a Garin Kaduna Kayan Abinci saboda samun Sauƙi a wannan Wata na Ramadan mai Alfarma.

Pastor Yohanna Buru dai Mazaunin Garin Kaduna ne kuma yana daga cikin Manyan Pastoci da suke Arewa, sannan Wakili ne na Zaman Lafiya tsakanin Musulmai, Kirista dama wanda basu da Addini.

Kalli Cikakken Video Kaitsaye 👇 Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post