Tirkashi 🙄 Musallaci Mai Shekar Fiye da 500 Akasar China, Muslunci yadade a China Kuma Haryanzu Alumma nayi Sallah Acikin sa

 Jumma’a Mubarak, abokaina. Ina muku barka da azumin Ramadan daga birnin Beijing. 

Kwanan nan, na ziyarci wani masallaci mai suna Nanyicun dake birnin Beijing. Masallacin na da dogon tarihi har fiye da shekaru 500. An gina shi ne bisa tsarin gine-ginen gargajiyar al’ummar Sin, kuma fadinsa ya kai murabba’in mita 1000.

Allah ya daukaka addinin Musulunci. Allah ya karbi ibadunmu. Amin.


Kalli Cikakken Full Video Kaitsaye 👇Anan👇

Lallai Muslunci Yanada Dinbin Tarihi A Duniya Tun Shekaru Aru-Aru 


Post a Comment

Previous Post Next Post