Woman Leader na Gidan Sanata Bauchi Ta Karbi Musulunci Ta Chanja Suna Daga SUZAANA zuwa SALAMATU

 MUSULUNCI YA SAMU KARUWA. Mai karatu wannan ita ce shugaban Mata(Women leader) na Gidan Sanatan Bauchi ta kudu Hon Shehu Buba Umar Cikin daren jiya ta karɓi addinin Musulunci wanda ta canza Sunanta daga Suzaanah zuwa Salamatu.

Kuma tace adalci da kyawawan ɗabi'un Musulmai ne ya sanya ta shiga Mutuncin. 

Allah ya dauwamar da, Ita a Musulunci, 

Ameen thumma Ameen.

Woman Leader na Gidan Sanata Bauchi Ta Karbi Musulunci Ta Chanja Suna Daga SUZAANA zuwa SALAMATU


Ku kalli Cikakken Video Kaitsaye 👇 Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post