Hawaye yayi da mamansa ta Fitomai da Akwati Cike da Kudinsa Daya turo Alokacin Yana Kasar wake

 Hawaye A Yayin Da Wani Dan Najeriya Dake Waje Ya Dawo Gida Domin Gano Kudaden Da Mama Ta Bata Ya Bata Ta Ajiye Masa.

Hakan Yafarune Saboda Yasan Wasu Abokan Aikinshi Suna Fadin "Mukan Tura da Kudi Muce a Ajiye Mana Amma kafin mukoma Kasar kudin Sun Kare Saboda Harkokin Rayuwa" 


Shikuma Ranar Daya Dawo Bayan Sungama Murnan Dawowanshi Sai Tace Sakonka Yana nan🙄 Kamar dawasa yace to Dauki, Saiyaga ta kinkimo Akwati Cike da kudi 😳 sai yakama Kuka 😰


Yace Shi Wasa yake Yana Nufin Suyi Amfani da Kudinne a Harkokin Rayuwa yau da Kullum...

Kalli Cikakken Video Kaitsaye 👇 Anan 👇


Post a Comment

Previous Post Next Post