Innalillahi 😭 Akan Hanyar Jos Zuwa Bauchi Mota mai Dauke da Mutum 6 Tasamu Haɗari - Kalli Video

 A yau ne da safiyar yau Litini akan hanyar Jos zuwa Bauchi wannan mota mai dauke da mutane 6 har driver ta samu hadari

Mutun 5 daga cikin su Allah ya karbe rayuwa su 4 mata namiji daya sai driver da ya samu muna nan ciwo ka.

Kalli Cikakken Video Kaitsaye Anan 👇


Kamar yada muka samu labarin dukkanin su yan uwa family ne da suke da zama a cikin garin Jos anguwa Rogo, wannan hadari ya faru ne sanadiyyar wani kare da ya kitaro kan hanya a kokarin kaucewa wannan kare ne mota ta kwace har ta dake poll wear daki a gefen hanya.

Da fatan Allah ya jikansu da rahama.

Post a Comment

Previous Post Next Post