Innalillahi 🙆 Za'ayi Mata Auren Dole Bayan Sallah Ita kuma Bataso - Shine Zata Rataye Aka Ganta

Innalillahi 🙆 Yanzu-Yanzu Wani Daukan Bidiyo Daga Kauye Aka Turo, Wasu Allah Yasa Sunganta Zatayi Rataye a Daya Daga Cikin Bishiyoyi Kauyen Nasu.

Watace Za'ayi Mata Auren Dole Bayan Sallah nan (Ita da Wanda Bayanai) ita kuma bata so. Tanada Masoyin Zuciyanta, Shikuma Bai tashi Aure Yanzu ba, Gashi ta Girma a Kauyen Nasu, 


Miye shawararku a kan wannan Kuɗirin Nata?


Innalillahi 😭 Allah Shi Kyauta 👉Kalli Daukan Video Kaitsaye 👇Anan 

Post a Comment

Previous Post Next Post