Kotu ta Yanke wa wani Saurayi Hukuncin Tarar N2.6 Sakamakon Yaudarar Budurwa

 YANZU-YANZU: Kotun majistiret dake kumo karamar hukumar Akko Jihar Gwambe ta yankewa wani matashi hukuncin tarar N2.6 million sakamakon yaudarar wata budurwa har na tsawon shekaru bakwai.

 

Kalli Video Daga Cikin Kotun Kaitsaye Anan 👇


 

 Video daga: Hon Sageerr Tarda Ungogo

Post a Comment

Previous Post Next Post