Nollywood Actress Mercy Aigbe Ayanzu Tazama Hajiya Meenah Mercy Ta Tabbatar da Musuluncinta - Alhamdulillah

 MUSULUMCI YA SAMU Ƙ'ARUWA, (ALLAHU AKBAR)👉 Happy Ramadan Kareem

Jarumar Nollywood Mercy Aigbe Ta Musulunta.  

Sabon Sunana Hajia Meenah, Mercy Aigbe TaTabbatar Da ta Musulunta.

Jarumar Najeriya da ta lashe kyautar lambar yabo, Mercy Aigbe ta bayyana sunan ta na Musulunci a wata lacca da addu'o'i na musamman da ita da mijinta, Kazeem Adeoti suka shirya.

Jarumar dai ta bayyana hakan ne a cikin wata hira da ta yi da su ta faifan bidiyo da ke zagayawa a shafukan sada zumunta, inda ta gabatar da kanta a sabon imani na karɓan Musulunci.


Kalli Cikakken Video Abun Mamakin da Taimakon Allah Yasa Tazama Musulma a Yau 👇Anan👇
Post a Comment

Previous Post Next Post