Saurayin da ya Gutsirewa Budurwanshi Yatsan Hannu da Adda Saboda ya Fahimci ta Yaudareshi da Sallah

 Wani Bawan Allah ya gutserewa sahibarsa hannu da adda saboda ya fahimci za ta yaudare shi.

Dakarun ‘yan sandan Najeriya sun damke mutumin da ya yi wannan danyen aiki a garin Kaduna.

Ba komai ya jawo ya yi hakan ba sai ganin yadda Marigayiyar za ta ci amana bayan kashe mata kudi.


Kalli Cikakken Video Kaitsaye Anan 👇


 ya jawo mutanen gari suka nemi kashe wannan mutumi da ake zargi da laifin kisan kai. Abin da 'yan sanda suka gani Nan take aka tura dakarun ‘yan sanda zuwa wurin a cikin garin Kaduna, isarsu ke da wuya, sai ga wanda ake tuhuma a kwance zagaye da tulin mutane. 

Post a Comment

Previous Post Next Post