Video: Idan Kika Saki ƴanki tana Talla a Titin kina iya Kwanciyar Hankali

 Wai tayaya ma iyaye zasu iya zama gida hankalinsu kwance diyarsu na titi tana talla? Yarinya budurwa kyakkyawa an saketa a duniya tana yawo? Wannan ba daidai bane. Ina laifin ma ko da gaban gida ne. 

Kalli Cikakken Video Kaitsaye Anan 👇


Wallahi in aka duba za'a ga cewa 90% na yan talla duk angama lalatasu. 

Sun koma karuwai, da sun fito da talla wuri guda suke nufa, Inda suka san a cikin minti 5 za'a saye tray din gaba daya a basu kudin da yafi kudin tallansu. Kuma iyaye su zauna a kawo su karba ayi hidiman gida. 

Ya kamata a duba wannan zancen. Yarannan rayuwarsu kara lalace wa take kullun.

Zeemoham

Post a Comment

Previous Post Next Post